Hausa Ng best posts of last month.

[ Go to bottom  |  Go to latest post  |  Subscribe to this topic  |  Latest posts first ]


admin
Admin

29, male

  Royalty

Posts: 24

Hausa Ng best posts of last month.

from admin on 05/07/2018 11:56 AM

Za a iya cewa babu wasu jarumai fitattu da suka samu daukaka a fagen fim din Hausa kamar Ali Nuhu da Adam A Zango, sai dai rashin jituwar da mutanen biyu ke yi ta sa hausa language ana nuna shakku kan wayewarsu da fargaba kan makomar masana'antar, wacce ke fama da karancin shugabanci nagari.

Ba dai yanzu ne jaruman biyu suka fara samun sabani ba, kuma duk da cewa an yi kokarin sulhun tasu a baya, amma batun na ci gaba da ruruwa.


https://www.hausa.ng/fadan-ali-nuhu-da-adam-zango-ya-raba-kan-kannywood/

A 'yan kwanakin nan, kafafen sada zumunta musamman Instagram sun cika da kalaman batanci da habaici, a wasu lokutan ma har da zage-zage da ke kaiwa da komowa tsakanin magoya bayan jaruman biyu.

Shugaban zai tsawaita shekara 18 da ya shafe yana mulkin kasar, wanda magoya bayansa ke cewa ya farfado da martabar kasar a duniya, yayin da 'yan hamayya ke bayyana mulkinsa da ta kama karya.

A ranar Asabar da ta gabata, aka samu yamutsi tsakanin masu zanga-zangar adawa da salon mulkin shugaban da jami'an tsaro

Sama da Mutum dubu daya aka cafke a biranen kasar 19 lokacin zanga-zangar.

First posted here

Reply

« Back to forum